Nuhu Bamali Polytechnic Ta Saki Admission na Shekarar 2020/2021
My Arewa School
by
3y ago
  Makaratar kimiya da fasaha ta Nuhu Bamali Polytechnic dake zaria, a Jihar Kaduna, ta saki Jerin Sunayen Wanda suka Samu gurbin karatu a kashin Farko Na kakar shekara 2020/2021. Sabon mataimakin Deen din Dalibai rashen tsangayar dake Annex Kan titin gaskiya, ya tabatar da sakin Sunayen daliban da suka Samu gurbin karatu a karon Farko Na kakar shekara 2020/2021. Yakara dacewa komitin dake Kula da bada Admission sun AMINCE afara tantacewar Dalibai a ranar 26 ga watan Afrilu, 2021. Yadda Dalibai Zasu duba ko sun Sami gurbin karatu a makaratar Nuhu Bamali Polytechnic na shekara 2020/20 ..read more
Visit website
Kollejin Illimin Na Alvan Ikoku Ta Saki Sunanyen Daliban Da Suka Samu Gurbin Karatu a Fegen NCE, Degree Na Shekarar 2020/2021
My Arewa School
by
3y ago
Kollejin Illimin Na Gwamnatin Taraya na Alvan Ikoku, na Jihar Imo, ta saki Sunanyen Daliban Da Suka Samu Gurbin Karatu a Bangaren NCE da Degree na Shekarar 2020/2021. Dalibai Zasu I ziyarta shafin makaratar don duba ko sun Samu gurbin karatun a dukan bangarorin, ko Kuma su ziyarci alunan sanarwa dake fadin makaratar don duba Sunanyen su. Yadda Dalibai Zasu duba ko sun Samu Gurbin Karatu a Kollejin illimi na Alvan Ikoku a shekarar 2020/2021?  1.  Dalibai su ziyarci https://app.alvanikoku.edu.ng/verify  2. Suka numbobin rajista JAMB dinsu  3. Su Danna cigaba don sanin ..read more
Visit website
USCOEGA: Sanarwa Kan Karban Takardan kamalawa Degree Ga Daliban Da Suka Kamala
My Arewa School
by
3y ago
  Hukumar makaratar  Umar Suleiman College of Education, Gashua, na Jihar yobe na sanar da daliban da suka Gama Degree yadda Zasu bi su karbi Takarda Kamala karatun su. Sanarwa ya biyo bayan taron da Hukumar makaratar tayi me a ranar 20 ga watan Afrilu, 2021. Hukumar tace ta sama umarni sanar da Dalibai da suka Kamala degree na shekarar 2019 cewa takardun sakamakon su ya kamalu Kuma Zasu iya zuwa don karba. Bugu da kari, daliban zasu biya naira dubu sha uku, a asusun degree makaratar a bankin Micro Finance dake Gashua. Bayanan Asusu: (1) Sunan Asusu - Degree Programme (ii) N ..read more
Visit website
Jami'ar Jihar Kaduna Ta Sake Sakin Sunayen Dalibai Da Suka Samu Gurbin karatun A Kakar shekara 2020/2021 Ashafin ta
My Arewa School
by
3y ago
My Arewa School, na farincikin sanar da daliban da suka ne gurbin karatu a Jami'ar Jihar Kaduna, (KASU), Cewa makarantar ta sake sakin Sunanye daliban da suka Samu gurbin karatu a kakar shekara 2020/2021 a shafin ta na yanargizo. Ana  shawartan daliban dake jiran samu gurbin zu ziyarci shafin cika takardan Dan shiga na makarantar don duba Sunanye su. Yadda dalibai zasu duba ko sun sama gurbin karatu a Jami'ar Jihar Kaduna na shekarar 2020/2021?  1.  Dalibai su ziyarci shafin www.forms.kasu.edu.ng  2. Su latsa "CHECK MY ADMISSION STATUS"  3. Su saka numba rajista ..read more
Visit website
Kollejin Illimi Dake Zaria Ta rage Kudin Karbar Takardar Kamala Karatu Zuwa dubu biyar
My Arewa School
by
3y ago
  Kollejin Illimi Dake Zaria wato (FCE  Zaria), ta rage Kudin Karbar Takardar Kamala Karatu Zuwa naira dubu biyar. Kafin ragewar, da dalibai suna biyan naira dubu goma Sha hudu ne in Zasu karbi Takarda Kamala Karatu su. Ragin Kudin ya biyo bayan amincewar Ag. Provost din makarantar Dr. Balarabe Usman, akan rage Kudin daga naira dubu aha hudu zuwa naira dubu biyar ..read more
Visit website
Kollejin Noma Da Kimiya, Lafiya: Sanarwan Fara Jarabawar Zango Na biyu Na kakar 2019/2020 ga Dalibai
My Arewa School
by
3y ago
Ana sanar da Ma'aikata kollejin Noma, Kimiya da fasaha na Jihar Nassara Lafiya, cewa sauyin ranar Jarabawar  Zango Na biyu  zuwa ranar 22 ga watan Afrilu 2021. Yana Nan daram. Sanarwa ta kara dacewa : Ku sanni ranaku da lokutan Jarabawar na na daram damdam ba sauyi ..read more
Visit website
FCE Kano Ta Saki Jerin Sunayen Wanda Suka Samu Gurbin Karatu A Kakar 2020/2021
My Arewa School
by
3y ago
Hukumar makarantar Federal College of Education na Jihar Kano (FCE KANO), na farincikin sanar da dalibai cewa ta saki Jerin Sunanye dalibai da suka Samu gurbin karatu a kakar shekara 2020/2021. Dalibai da suka ne ma gurbin karatu Kan iya garzayawa shafin makaratar da Duba sunayen nasu. Hanyoyin Da Dalibai Zasu bi Don Duba Sunanye Su a admission din FCE KANO? 1. Dalibai su ziyarci shafin http://www.fcekano.edu.ng/portal/welcome/admissionresult/ 2. Sanan su saka no rejistan JAMB din su 3. Su dannan Duba Admission Munataya dukan dalibai da suka Samu gurbin karatu murna ..read more
Visit website
Jam'iar gwamnatin Tarayya na Otuoke ta Sanya Ranar Rantsar da Sabin Dalibanta
My Arewa School
by
3y ago
FUOTUOKE Hukumar jam'iar Gwamnatin Tarayya na Otuoke ta Sanya Ranar Rantsar da Sabin Dalibanta a karo na Tara. Bikin rantsuwar zai gudanane a kamar haka: RANAR: Sati, 13 gawatan  Faburairu, 2021 LOKACI: 10:00 am  GURI: University Auditorium, East Campus YADA DALIBAI ZASU AMSA/MAYAR DA HAYAN RIGAN RANTUWA  1.  Kudin hayar naira dubu biyu ne kacal.  2. Ranar 11 gawatan Faburairu, 2021. Za a rufe bayar da hanyan rigunar  3. Ranar Alhamis 4 ga watan Faburairu, 2021 za afara karban hayan a ofishin Faculty ofisa dake cikin ofishin Senate.  4. Ranr ..read more
Visit website
KUSTWUDIL ta Kara wa'adin yin Rijistan Dalibai
My Arewa School
by
3y ago
  KUSTWUDIL Hukumar jam'iar Kano University of Science and Technology, Wudil Jihar Kano  na sanar da daliban ta cewa ranar 12 gawatan Faburairu, 2021 karshen yin Rijista yanar gizo kakar 2020/2021 . Kowane dalibi yatabatar yagama yin Rijistan sa a tsakani 15 zuwa 22 ga watan Faburairu, 2021. Rashin Kamala Rijista a tsakanin wanan wa'adin ka iya Sanya tarar  sati guda na lati ..read more
Visit website
Shin Dagaske ne Za'a Maida Sunan Jami'ar Jihar Kaduna Magajin Gari Sambo University?
My Arewa School
by
3y ago
  Rade radi ya cika shafuka Sada zumunta cewa Za'a sauya Sunan Jam'iar Jihar Kaduna (KASU) daga kaduna State University zuwa Magajin Gari Sambo University, Kaduna. Shin meye gaskiyar wanan labari? My Arewa School ta gudanar da bin cike don sannin sahihacin wannan batu ama Bata Sami kwakwarar huja ko ji daga majiya Maikarfi kan wannan labari ba. A don haka zata cigaba da bincike har tasamo asalin gaskiyar zancen ..read more
Visit website

Follow My Arewa School on FeedSpot

Continue with Google
Continue with Apple
OR